Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Allah Ya Yiwa Dan Takarar Kujerar Majalissar Tarayya a Jam’iyar
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Ƴanzu Yanzu An Tafka Babban Rashi Allah Ya Yiwa Dan Takarar Majalisar Tarayya A Jam’iyar PDP Rasuwa.
A yanzu haka Wani labari ya Karade Duniya kamar Yadda a yanzu haka wanna labarin Yayi Matukar Tashen Hankali Mutane.
Muna Fatan Allah ya Jikanshi Da Rahama Ameen.
0 Comments: