Headlines
Loading...
[murja Ibrahim] an kurfanar da murja a gaban kotu sanan kuto ta yanke wa murja ibrahim hukunci....

[murja Ibrahim] an kurfanar da murja a gaban kotu sanan kuto ta yanke wa murja ibrahim hukunci....

Kotun shari'ar musulunci a jihar Kano ta aike da Murja Ibrahim Kunya jarumarn TIKTOK gidan yari bisa zarginta da bata suna ga wasu abokanta. Sai dai Murja ta musanta duka tuhume-tuhumen da ake mata.

Kotu ta dage shari'ar zuwa 16 ga wannan wata da muke ciki.

0 Comments: