Yadda Bidiyon Wanna Macce Ya ZagayeDuniya Da Za’a Kona Saboda ldanZatayi Fitsari Kudi Ke Zubowa TaGabanta 0
Yadda Bidiyon Wanna Macce Ya Zagaye Duniya Da Za’a Kona
Saboda ldan Zatayi Fitsari Kudi Ke Zubowa Ta Gabanta
Rayuwar wata macce tana fuskanci barazana
wacce make zarginta da yin kudin tsafi. Wannan
budurwa dare daya ta tashi da wannan abu idan
zatayi fitsari sai kudi su dinga biyo shi ba tare da taji zafi ba a gaban
nata.
Gadai Bidiyon
PLAY
Wannan budurwa a lokacin da boyewa mutane
wannan sirri saida aka fara zarginta da ita take
nemo kudin da take kashewa kanta da yan uwanta DA iyayenta.
Saboda babu aikin da take sai zaman gida.
Wannan budurwa duk inda tayi nuna ta ake iyayen ta ma zarginta
suke. Kowa a yan uwanta sun juya mata baya, iyayen ta sun bayyana
mata basu sake cin kudinta saita bayyana masu a inda take samo su.
Saboda kullum suna nan tare da ita.
PLAY
Kamar yadda rohoto yazo wannan budurwa ta gaji da zargin da akeyi
mata kullum. Ta bayyanawa duniya yadda take samun wannan kudi
tun daga wannan ranar rayuwarta, ta samu matsala ko muce ta shiga
matsala.
Duk yaran da ake sata a garinsu kowa yace itace
take dauke su tana kudin tsafi dasu. Wannan
budurwa dakyar yan sanda suka amshe ta hannun mutane zasu kona
ta da taya.
Yanzu haka tana a hannun yan sanda.
0 Comments: