Daushe yabama rarara sa'oi 48 da ya fice daga kano
Jarumin ya ce "Mune ƴaƴan jihar Kano kuma bamu so kowa ya ƙara tsoma baki a harkokin siyasar jihar mu saboda haka muna umartar sa ya fice mana daga jiha ya koma jihar sa" in ji shi
Jaridar APA Hausa ne suka ruwaito labarin.
0 Comments: