Headlines
Loading...
Babban bankin kasa CBN ya musanta maganar cigaba da karban tsoffin takardar kudi N500 da kuma N1,000 kamar yadda ake yadawa a kafafen sada zumunta

Babban bankin kasa CBN ya musanta maganar cigaba da karban tsoffin takardar kudi N500 da kuma N1,000 kamar yadda ake yadawa a kafafen sada zumunta

Babban bankin kasa CBN ya musanta maganar cigaba da karban tsoffin takardar kudi N500 da kuma N1,000 kamar yadda ake yadawa a kafafen sada zumunta

Labarin da yake zaga wa a kafafen sada zumunta kan cewa CBN ya bada umarnin cigaba da karbar tsoffin kudi ya zama gan gan a cewar babban bankin kasa.

Sanarwar wadda take yawo kamar haka:

“Babban Bankin Najeriya ya janye batun ci gaba da karÉ“ar takardun kuÉ—i na N1,000 da 500, bayan a baya ya tabbatar cewa ya umurci bankuna su ci gaba da karÉ“ar tsofaffin takardun kuÉ—in.

Bankin na CBN ya bayyana haka ne a yau Juma’a, bayan koke-koken da ake ta samu a faÉ—in Æ™asar kan wahalar da al’umma ke fuskanta wajen samun sababbin kuÉ—in.


Mai magana da yawun babban bankin, Osita Nwanisobi ya tabbatar da wannan batu a yau ranar Juma’a 17 Fabarairu 2023. Haka kuma mataimaki na musamman ga Shugaban Kasa A fannin sohiyar midiya wato Bashir Ahmad ya bayyana hakan a shafin sa na Facebook da kuma Twitter.

Sai dai Mr Nwanisobi bai tantance ko akwai wani wa’adi na karbar kudin ba ga manema labarai a lokacin da yake bada sanarwar. Haka zalika suma bankunan yan kasuwar har yanzu basu bada wata sanarwa dake nuni akan za suna bude banki a lokacin hutun karshen mako ba kamar yadda sukayi a satin daya gabata.

Advertisement

Haka Mr Nwanisobi bai yi karin bayani kan dalilan da suka sanya CBN din ya dauki wannan mataki ba.

Rahotanni daga wasu jihohin Najeriya dai sun bayyana cewa an gudanar da zanga-zanga kan ƙarancin sababbin kuɗin.

Advertisement
An buÆ™aci jama’a su kai tsofaffin takardun kuÉ—insu zuwa bankuna domin a musanya musu su da kwatankwacin kuÉ—in amma sababbi, sai dai tun gabanin wannan lokacin babban b

0 Comments: