Headlines
Loading...
Kamar yadda kuka sani dai shirin Labarina shiri ne mai dogon zango wanda yake kawatar da al’umma masu kallon sa, wanda tashar Saira Movies take haskakawa a tashar su ta Youtube.

A wancan sarin da ya gabata sun haskaka muku shirin Labarina season 6 episode 9, wanda a wannan satin kuma zasu haskaka muku shirin Labarina season 6 episode 10.

Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.
https://youtu.be/U4BlkeVYZSo

0 Comments: